Bayani kan maƙalaMarubuci, Lucy SherriffSanya sunan wanda ya rubuta labari, BBC FutureMintuna 28 da suka wuce Lokacin karatu: Minti 5 Shekaru aru-aru da suka shuɗe, mata a faɗin duniya sukan haihu ne a tsaye - ko su durƙusa a gwiwoyinsu, ta hanyar amfani da kujera, ko su tsuguna. Ana ganin ma durƙusawa yayin naƙuda na iya ƙara faɗin ƙashin ƙugu da aƙalla santimita 2.5cm, kuma